Zabura117hau_bib

1Yabi Ubangiji, dukanku al’umma;ku ɗaukaka shi, dukanku mutane.2Gama ƙaunarsa da girma take gare mu,amincin Ubangiji kuma madawwami ne har abada.Yabi Ubangiji.