Zabura134hau_bib

Waƙar haurawa.

1Yabi Ubangiji, dukanku bayin Ubangijiwaɗanda kuke hidima da dare a gidan Ubangiji.2Ku tā da hannuwanku a cikin wurinsa mai tsarkiku kuma yabi Ubangiji.
3Bari Ubangiji, Mahaliccin sama da ƙasa,ya albarkace ku daga Sihiyona.