Filibbiyawa1hau_bib
1Bulus da Timoti, bayin Kiristi Yesu,
Zuwa ga dukan tsarkaka cikin Kiristi Yesu a Filibbi, tare da masu kula da Ikkilisiyada kuma masu hidima.2Alheri da salama daga Allah Ubanmu da kuma Ubangiji Yesu Kiristi, su kasance tare ku.