Nehemiya7hau_bib
1Bayan an sāke gina katangar na kuma sa ƙofofi a wurarensu, sai aka naɗa masu tsaro, da mawaƙa, da Lawiyawa.2Na sa ɗan’uwana Hanani tare da Hananiya shugaban fada aikin riƙon Urushalima, domin shi Hananiya mutum mai mutunci ne, mai tsoron Allah fiye da yawancin mutane.3Na ce musu, “Kada a buɗe ƙofofin Urushalima da sassafe sai rana ta fito sosai. Yayinda matsaran ƙofofi suna aiki, a kulle ƙofofin a sa musu sakata kafin matsaran su tashi, wajen fāɗuwar rana. Ku kuma naɗa mazaunan Urushalima a matsayin masu tsaro, waɗansunsu a wuraren aiki, waɗansun kuma kusa da gidajensu.”
Ga jerin mutanen Isra’ila.8Zuriyar Farosh mutum 2,1729ta Shefatiya 37210ta Ara 65211ta Fahat-Mowab (ta wurin Yeshuwa da Yowab) 2,81812ta Elam 1,25413ta Zattu 84514ta Zakkai 76015ta Binnuyi 64816ta Bebai 62817ta Azgad 2,32218ta Adonikam 66719ta Bigwai 2,06720ta Adin 65521ta Ater (ta wurin Hezekiya) 9822ta Hashum 32823ta Bezai 32424ta Harif 11225ta Gibeyon 95.26Mutanen Betlehem da na Netofa 18827na Anatot 12828na Bet-Azmawet 4229na Kiriyat Yeyarim, Kefira da na Beyerot 74330na Rama da na Geba 62131na Mikmash 12232na Betel da na Ai 12333na ɗayan Nebo 5234na ɗayan Elam 1,25435na Harim 2 32036na Yeriko 34537na Lod, da na Hadid, da na Ono 72138na Sena’a 3,930.39Ga zuriyar Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 97340ta Immer 1,05241ta Fashhur 1,24742ta Harim 1,017.43Ga zuriyar Lawiyawa. Zuriyar Yeshuwa da Kadmiyel (ta wurin Hodeba) 74.44Mawaƙa. Zuriyar Asaf mutum 148.45Ga zuriyar Matsaran Ƙofofi. Zuriyar Shallum, Ater, Talmon, Akkub, Hatita da Shobai 138.46Ma’aikatan haikali. Zuriyar Ziha, Hasufa, Tabbawot,47da ta Keros, da ta Siya, da ta Fadon,48da ta Lebana, da ta Hagaba, da ta Shalmai,49da ta Hanan, da ta Giddel, da ta Gahar,50da ta Reyahiya, da ta Rezin, da ta Nekoda,51da ta Gazzam, da ta Uzza, da ta Faseya,52da ta Besai, da ta Meyunawa, da ta Nefussiyawa,53da ta Bakbuk, da ta Hakufa, da ta Harhur,54da ta Bazlit, da ta Mehida, da ta Harsha,55da ta Barkos, da ta Sisera, da ta Tema,56da ta Neziya, da kuma ta Hatifa.57Ga zuriyar bayin Solomon. Zuriyar Sotai, da ta Soferet, da ta Ferida,58da ta Ya’ala, da ta Darkon, da ta Giddel,59Shefatiya, Hattil, Fokeret-Hazzebayim, da Amon.60Zuriyar ma’aikatan haikali da ta bayin Solomon su 392.61Waɗansu sun hauro daga garuruwan Tel-Mela, Tel-Harsha, Kerub, Addon da Immer, amma ba su iya nuna cewa iyalansu su zuriyar Isra’ila ce ba,62zuriyar Delahiya, Tobiya, da Nekoda 642.63Na wajen firistoci kuwa su ne, Zuriyar Hobahiya, da ta Hakkoz, da ta Barzillai (wani mutumin da ya auri ’yar Barzillai mutumin Gileyad, aka kuma kira shi da wannan suna).64Waɗannan ne aka nemi sunayensu a cikin tarihin asalin iyalai, amma ba a same su a ciki ba, saboda haka aka hana su shiga cikin firistoci, sun zama kamar marasa tsarki.65Sai gwamna ya umarce su kada su ci wani abinci mafi tsarki, sai akwai firist da zai nemi nufin Ubangiji ta wurin Urim da Tummim.66Yawan jama’ar duka ya kai mutum 42,360,67ban da bayinsu maza da mata 7,337. Suna kuma da mawaƙa maza da mata 245.68Akwai dawakai 736, alfadarai 24569raƙuma 435, da kuma jakuna 6,720.70Waɗansu shugabannin iyalai suka ba da kyautai domin taimakon aiki. Gwamna ya ba da darik 1,000 na zinariya, kwanoni 50, da riguna 530 don firistoci.71Waɗansu shugabannin iyalai sun ba da darik 20,000 na zinariya da mina 2,200 na azurfa don aiki.72Jimillar da sauran mutane suka bayar ta kai darik 20,000 na zinariya, minas 2,000 na azurfa, da riguna sittin da bakwai don firistoci.73Firistoci, da Lawiyawa, da matsaran ƙofofi, da mawaƙa, da ma’aikatan haikali tare da waɗansu mutane da kuma sauran mutanen Isra’ila, suka zauna a garuruwansu. Ezra ya karanta Doka Da wata na bakwai ya zo, Isra’ilawa kuwa sun riga sun zauna a garuruwansu,
Jerin sunayen waɗanda aka kai bauta da suka dawo
4Birnin Urushalima kuwa tana da fāɗi da girma, amma mutanen da suke zama a cikinta kaɗan ne, ba a kuma gina gidaje da yawa ba tukuna.5Sai Allahna ya sa a zuciyata in tara manyan gari, shugabanni da talakawa don a rubuta su bisa ga iyalansu. Na sami littafin asali na waɗanda suka fara dawowa. Ga abin da na tarar an rubuta a ciki.6Waɗannan su ne mutanen yankin da suka dawo daga zaman bautar da Nebukadnezzar sarkin Babilon ya kame (sun dawo Urushalima da Yahuda, kowanne zuwa garinsa.7Sun dawo tare da Zerubbabel, da Yeshuwa, da Nehemiya, da Azariya, da Ra’amiya, da Nahamani, da Mordekai, da Bilshan, da Misfar, da Bigwai, da Nehum da kuma Ba’ana).Ga jerin mutanen Isra’ila.8Zuriyar Farosh mutum 2,1729ta Shefatiya 37210ta Ara 65211ta Fahat-Mowab (ta wurin Yeshuwa da Yowab) 2,81812ta Elam 1,25413ta Zattu 84514ta Zakkai 76015ta Binnuyi 64816ta Bebai 62817ta Azgad 2,32218ta Adonikam 66719ta Bigwai 2,06720ta Adin 65521ta Ater (ta wurin Hezekiya) 9822ta Hashum 32823ta Bezai 32424ta Harif 11225ta Gibeyon 95.26Mutanen Betlehem da na Netofa 18827na Anatot 12828na Bet-Azmawet 4229na Kiriyat Yeyarim, Kefira da na Beyerot 74330na Rama da na Geba 62131na Mikmash 12232na Betel da na Ai 12333na ɗayan Nebo 5234na ɗayan Elam 1,25435na Harim 2 32036na Yeriko 34537na Lod, da na Hadid, da na Ono 72138na Sena’a 3,930.39Ga zuriyar Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 97340ta Immer 1,05241ta Fashhur 1,24742ta Harim 1,017.43Ga zuriyar Lawiyawa. Zuriyar Yeshuwa da Kadmiyel (ta wurin Hodeba) 74.44Mawaƙa. Zuriyar Asaf mutum 148.45Ga zuriyar Matsaran Ƙofofi. Zuriyar Shallum, Ater, Talmon, Akkub, Hatita da Shobai 138.46Ma’aikatan haikali. Zuriyar Ziha, Hasufa, Tabbawot,47da ta Keros, da ta Siya, da ta Fadon,48da ta Lebana, da ta Hagaba, da ta Shalmai,49da ta Hanan, da ta Giddel, da ta Gahar,50da ta Reyahiya, da ta Rezin, da ta Nekoda,51da ta Gazzam, da ta Uzza, da ta Faseya,52da ta Besai, da ta Meyunawa, da ta Nefussiyawa,53da ta Bakbuk, da ta Hakufa, da ta Harhur,54da ta Bazlit, da ta Mehida, da ta Harsha,55da ta Barkos, da ta Sisera, da ta Tema,56da ta Neziya, da kuma ta Hatifa.57Ga zuriyar bayin Solomon. Zuriyar Sotai, da ta Soferet, da ta Ferida,58da ta Ya’ala, da ta Darkon, da ta Giddel,59Shefatiya, Hattil, Fokeret-Hazzebayim, da Amon.60Zuriyar ma’aikatan haikali da ta bayin Solomon su 392.61Waɗansu sun hauro daga garuruwan Tel-Mela, Tel-Harsha, Kerub, Addon da Immer, amma ba su iya nuna cewa iyalansu su zuriyar Isra’ila ce ba,62zuriyar Delahiya, Tobiya, da Nekoda 642.63Na wajen firistoci kuwa su ne, Zuriyar Hobahiya, da ta Hakkoz, da ta Barzillai (wani mutumin da ya auri ’yar Barzillai mutumin Gileyad, aka kuma kira shi da wannan suna).64Waɗannan ne aka nemi sunayensu a cikin tarihin asalin iyalai, amma ba a same su a ciki ba, saboda haka aka hana su shiga cikin firistoci, sun zama kamar marasa tsarki.65Sai gwamna ya umarce su kada su ci wani abinci mafi tsarki, sai akwai firist da zai nemi nufin Ubangiji ta wurin Urim da Tummim.66Yawan jama’ar duka ya kai mutum 42,360,67ban da bayinsu maza da mata 7,337. Suna kuma da mawaƙa maza da mata 245.68Akwai dawakai 736, alfadarai 24569raƙuma 435, da kuma jakuna 6,720.70Waɗansu shugabannin iyalai suka ba da kyautai domin taimakon aiki. Gwamna ya ba da darik 1,000 na zinariya, kwanoni 50, da riguna 530 don firistoci.71Waɗansu shugabannin iyalai sun ba da darik 20,000 na zinariya da mina 2,200 na azurfa don aiki.72Jimillar da sauran mutane suka bayar ta kai darik 20,000 na zinariya, minas 2,000 na azurfa, da riguna sittin da bakwai don firistoci.73Firistoci, da Lawiyawa, da matsaran ƙofofi, da mawaƙa, da ma’aikatan haikali tare da waɗansu mutane da kuma sauran mutanen Isra’ila, suka zauna a garuruwansu. Ezra ya karanta Doka Da wata na bakwai ya zo, Isra’ilawa kuwa sun riga sun zauna a garuruwansu,