Yahuda1hau_bib
1Yahuda, bawan Yesu Kiristi, ɗan’uwan Yaƙub,
Zuwa ga waɗanda aka kira, waɗanda Allah Uba yake ƙauna, waɗanda kuma Yesu Kiristi ya kiyaye.2Jinƙai, salama da kuma ƙauna, su kasance tare da ku a yalwace.