Afisawa1hau_bib
1Bulus, wanda Allah ya zaɓa don yă zama manzon Kiristi Yesu,
Zuwa ga tsarkaka da suke a Afisa,da kuma suke amintattucikin Kiristi Yesu.2Alheri da salama daga Allah Ubanmu da Ubangiji Yesu Kiristi, su kasance tare da ku.