Kolossiyawa1hau_bib
1Bulus, wanda Allah ya zaɓa don yă zama manzon Kiristi Yesu, da kuma daga Timoti ɗan’uwanmu,2Zuwa ga tsarkaka da kuma amintattun ’yan’uwa cikin Kiristi da suke a Kolossi.
Alheri da salama daga Allah Ubanmu, su kasance tare da ku.
Alheri da salama daga Allah Ubanmu, su kasance tare da ku.