2 Bitrus1hau_bib
1Siman Bitrus, bawa da kuma manzon Yesu Kiristi,
Zuwa ga waɗanda ta wurin adalcin Allahnmu da Mai Cetonmu Yesu Kiristi sun sami bangaskiya mai daraja irin tamu.2Alheri da salama su zama naku a yalwace ta wurin sanin Allah da Yesu Ubangijinmu.